Posts

Tsokaci da shawarwari ga masu matsalar shafar Aljanu a mahangar al'ada ko likitancin zamani

Image
Gabatarwa A al'ada ta Hausawa, ana samun mutane masu larurar shafar aljanu, mutanen da aljanu suke sanyawa su fita daga ainihin hayyacinsu su shiga wani yanayi daban. Irin wadannan mutane suna sauya ɗabi'arsu da aka sansu da ita zuwa wata ɗabi'a daban. Misali, mutumin da bai jin turanci sai ya canza yare yana turanci kamar Bature, ko mai kunya ya koma mara kunya da sauransu. Irin wannan larura tana iya jawo matsaloli marasa adadi. Wasu daga cikin matsalolin suna canjawa daga lokaci zuwa lokaci, wasu kuma suna zaune a yanda suke. Baya ga sauyin dabi'a da majinyaci yake samu idan hakan ya faru da shi, ana iya samun wasu jinyoyi na zahiri da suke mamayar majinyacin a matsayin yan rakiya. Wadanna jinyoyi da suke zama yan rakiya, suna iya faruwa kafin majinyanci ya tsinci kansa a wannan yanayi ko bayan ya dawo hayyacinsa, misali, ciwon kirji, gazawar zuciya, ciwon ciki, ciwon mara, ciwon kai, ciwon kafa ko ciwon jiki gabadaya ka iya bijirowa a duk lokacin da alamomin babbar

SCHIZOPHRENIA DA LARURAR GANE-GANE (WADANDA ALJANU SUKE BUDEWA IDO)

Image
 Tun lokacin da na kalli wani wasan kwaikwayo da ake cewa Beautiful minds, wanda ya bi diddigin faman da wani masanin lissafi da ake cewa John Nash yayi da schizophrenia, hankali na ya karkata ga tunanin mecece wannan schizophrenia?  John Nash dan baiwa ne a fannin lissafi. Daga cikin irin gudunmawarsa da ba za a iya mantawa ba a lissafi ,John ya taimaka wajen yiwa mahangar Adam Smith kwaskwarima a fannin ilimin tattalin arziki, wannan aiki da John yayi ya taimaka wajen canja yadda ake koyar da ilimin tattalin arziki a duniya. A hakikanin gaskiya, wannan daya ne daga cikin gudummawoyi masu dimbin yawa da John ya samar a fannin lissafi. Saidai akwai abinda yake damun John, wata cuta da ake cewa Schizophrenia. Ko a cikin wannan wasan kwaikwayo, anyi tariya akan rayuwar da John yayi da abokin kwanansa a jami'a. Wannan abokin kwana na John shine babban abokinsa kuma abokin tattaunawarsa a fannoni daban daban da suka shafi akida, siyasa, soyayya da sauransu. Wannan abokin na John har wa

SHAWARWARI GA MASU DEPRESSION

Image
Ko ƙarya ce in ka bata gaskiya watarana sai ta baka. Idan kana biɗar wani abu kar ka fasa. Idan masoyiya ce take biɗar masoyi, kar ta fasa, watarana zata samu abinda take so matukar ta bada gaskiya da amana ga abinda take. Na ga amfanin naci a gurare da yawa. Naga darasi akan mutane da dama. Lokacin da na fara harkar mu ta gado (harkar jeji), ranar farko da na shirya nace zan tafi farauta akwai wanda yace indai na iya zuwa ba zan iya dawowa ba. Na ɗauki gorar da kaka na yake riƙewa, nayi tafiyata. Haka muka je lafiya muka dawo lafiya. Idan na fito cikin unguwa, mutane suna kallona suna cewa 'Alabuda, alabuda, cau, cau, cau' da izgilanci. 🙂 Suna ganin wancan da yayi rayuwarsa a birni, dan boko, da girmansa yace zai yi farauta. Wasu suce shirme nake, zan daina, wasu su ce zan shiga hankali na gashinan dai. Amma da na bawa abin gaskiya, kuma na rike abinda nake da gaskiya da amana, sai Allah yasa min albarka a ciki. Ina iya tuna watarana ana wasan maƙera, sai nazo ina recording v

Unless we stop electing incompetent fellows as lawmakers, our society may never catch up.

Ideally the legislators are potentially the most important figures when a society wants to outgrow her counterparts.  For our dear society, it is not like that. We send people to represent us when we want to reward an obedient party member, or to resolve a conflict between to politicians, or when someone happens to be the favourite son and many other unnecessary excuses.  But all along, we are drowning ourselves, for the legislative is a place for people who know what their society really need. Most of the people we send end up sleeping in public, some do not understand the language of cummunication. While our counterpart societies' legislators are busy presenting better policies that will benefit their regions and put it on top of all others, our lawmakers are nowhere to be traced. We send such hopeless people to the Houses to the extent that, in the end, we loose everything. These are people who do not have inner connection with their society, people who cannot see what their soc

Nigerian Police need to be generating revenue

If the government is serious about fighting bribery and corruption, then it should reshape the concept of policing in the country. Why do I feel like Nigerian Police is the only huge body that is not generating revenue? Most of the cases of bribery and corruption in this country are being patronized by police. Most of us were compelled to be corrupt because that’s the only way we can act normally in Nigeria. Whenever there is a case and police involved, then an incidence of bribery and/or corruption will likely occur. I carefully looked at the structure of policing in Nigeria. The revenue allocation for administrative duties of Police Service Commision is relatively inadequate due to Nigeria’s high population demand. More interesting is that there is no reliable and formal source of revenue generation in Nigerian Police. For example, bail is free, if you pay for it, it is corruption, what is the logical wisdom behind saying that bail is free? Therefore when you go to a police station

The Niger Delta People have a reason to fight

Niger Delta had always been a battlefield. I belong to the northern region, I have never asked myself why these people would not want to share their OIL with the rest of the us until recently. We thought the Niger Deltans are so greedy, hated everyone, we thought they were unfriendly because we were being deceived, tricked to believe that these people carry guns for no reason other than not willing to share. With the recent emergence of the boko haram sect, that changed the way I thout about this dear region. So many questions regarding the existence of the richest region in Nigeria remained unanswered, and made me go ‘shopping’ (for answers, of course). To be sincere with you, a lot of my folks down here in the north do not know what the Niger Delta means, but I do, to me, it means ‘Graveyard’. The Niger Delta, in southern Nigeria is a very under-developed region today, and that supposed not to have happened because, it is in the Niger Delta that Nigeria derives its oil wealth w